YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
February 16, 2025 at 09:30 PM
Wanda basu da *Pi* Allah yabasu. Wanda akayi musu locked up na pi Allah ya fiddasu.🤣 Wanda Suka Rasa Pass phrase, Allah yajikansu ya musu rahama taredamu gaba daya😂 Sannan Malam Tafaswee yace a tuna muku gobene karfe 1 na Rana za'a Sha jar Miya inshallah 😁 Mukwan lapiya, Asuba Tagari🙏
😂 👍 3

Comments