
YAHAYA GADA FX
February 23, 2025 at 12:18 AM
Alkahirin Allah ya tabbata ga masu EarnOS Airdrop🔥🔥 sun sanar mana cewa sunyi Raising na dala miliyan 5M ga daukakin al'ummar dake farming wannan airdrop mai albarka.
Sannan suna murnar tara al'umma sama da dubu dari da 150k wanda muke EarnOS Airdrop kunga kenan zamu samu alkhairi sosai saboda mu damuke wannan mining din bamuda yawa.
Yawan jama'a kesan duk girman project ya kasa abun kirki kamar lokacin da akai Hamster sun bada kudi sosai amma yawan jama'a yasa ba'a samu abikin kirkiba, donhaka nake baku shawara kushigo ayi daku, shida XION Hassan da Hussaini ne.
EarnOS Alkhairi.
👇👇👇
https://app.earnos.com?ref=yahayagada