YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
February 25, 2025 at 03:48 PM
An sakarwa wani Ɗan'uwa Pi guda 397, amma kafin ya kwashe ɓarayi sun kwashe masa, ana samun wannan matsalar sosai. Indai kasan ka taɓa sharing phrase ɗin ka da wani, ko wani website na bogi, sai mutun ya ƙara da addu'a sannan ya saka ido akan lokacin da za'a buɗe masa lockup. Sannan ina baku shawara ku daina ajiye Phrase ɗin ku a draft ɗin ku na gmail, sannan ku daina yarda kuna ɗaura email ɗin ku akan wayoyi barkatai, haka zalika in zaka shaida waya, ka tabbata email ɗinka baya kai.

Comments