Bakandamiya Kitchen
Bakandamiya Kitchen
February 10, 2025 at 10:15 AM
A tarihance, awara an ƙirƙire ta ne daga birnin Sin (China) inda suke kiran ta da TOFU. Daga nan kuma ta rarraba a sassan duniya da suna daban-daban. Ku biyo ni don ganin yadda ake sarrafata da hanta ta bada wani dadi na daban. https://kitchen.bakandamiya.com/awara-mai-hanta/
👍 ❤️ 5

Comments