
Bakandamiya Kitchen
236 subscribers
About Bakandamiya Kitchen
Learn Mouthwatering Recipes! Download our app at: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bakandamiya.kitchen
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Yadda ake stuffed potato nuggets cikin sauki. https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-stuffed-potato-nuggets/

A tarihance, awara an ฦirฦire ta ne daga birnin Sin (China) inda suke kiran ta da TOFU. Daga nan kuma ta rarraba a sassan duniya da suna daban-daban. Ku biyo ni don ganin yadda ake sarrafata da hanta ta bada wani dadi na daban. https://kitchen.bakandamiya.com/awara-mai-hanta/

Cake lovers ga wani cake na musamman da muka zo muku da shi, Ina Amaren mu na bana? Ku shirya tsaf dan ganin yadda ake yinsa daki-daki https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-super-soft-cake/

Yadda ake zigzig potatoes cikin sauki, a gayence. https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-zigzag-potato/

Uwargida ga Yadda za ki hada dambun couscous da hanta ta hanyar bin matakai uku kacal! https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-za-ki-hada-dambun-couscous-da-hanta/

Amarya ga yadda ake valentine cut-out cookies, ki adana wannan domin ranar masoya, abu ne mai sauki da za ki motsa Soyayyar ki a zuciyar ango https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-valentine-cut-out-cookies/

Uwargida ga fa yadda ake miyar Sure, wato ta zallar yakuwa https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-hada-miyar-sure-yakuwa/

Ku ko yi yadda ake hada spicy pancakes da potato ๐ฅ fallings, wannan recipe ne mai dadi da saukin haษawa, wanda za ku iya yiwa yara yan makaranta. https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-hada-spicy-pancakes-and-potato-fillings/

Uwargida ga kuma jollof mai kwai, ki shirya tsaf dan ganin yadda ake yi. https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-jollof-rice-mai-kwai/

Amarya ko yi yadda ake yoghurt in fruits mix da abubuwan hadawa guda takwas kacal! ๐๐พ๐๐พ๐๐พ https://kitchen.bakandamiya.com/yadda-ake-yoghurt-in-fruits-mix/