Bakandamiya Kitchen
Bakandamiya Kitchen
February 16, 2025 at 02:33 PM
A yau na zo muku da yadda za ku sarrafa couscous ya yi wara-wara sabanin wasu da ke yinsa kamar tuwo duk ya cabe. Ina sabbin Amaren mu da couscous ke yawan bawa kunya a gaban abokan Ango? Ku shirya tsaf dan ganin yadda ake wannan couscous din daki-daki https://kitchen.bakandamiya.com/couscous-da-onion-sauce/
👍 ❤️ 4

Comments