Bakandamiya Kitchen
Bakandamiya Kitchen
February 19, 2025 at 11:07 AM
Miyar kuka tana da matukar muhimmanci ga jiki da lafiya, daga cikinsu akwai saurin narkewar abinci wato digestion. Haka tana gyara fara tana kuma daidaita suga na jikin dan Adam. Ina Amarya ko Mai girma uwargida, shirya tsaf ku luntsuma cikin link din nan dan ganin yadda muke ta mu miyar kuka. https://kitchen.bakandamiya.com/miyar-kuka/
👍 ❤️ 9

Comments