Bakandamiya Kitchen
                                
                            
                            
                    
                                
                                
                                February 24, 2025 at 01:08 PM
                               
                            
                        
                            Ina Uwargida da Amarya kai harda masu auren bayan sallah? A yau na ce bari na gwada muku yadda za ku yi miyar Ja (Stew) da bindin Sa, wato Cow tail, wannan miyar idan har kuka bi hanyar da na bi wurin yin ta, to za ta iya yin sati ba tare da ta yi kome ba, ko da kuwa ba a cikin fridge ko freezer take ba.
https://kitchen.bakandamiya.com/cow-tail-stew/
                        
                    
                    
                    
                    
                    
                                    
                                        
                                            ❤️
                                        
                                    
                                        
                                            👍
                                        
                                    
                                    
                                        9