Bakandamiya Kitchen
Bakandamiya Kitchen
February 25, 2025 at 11:08 AM
Ina masoya shayi? Kuma yau ga naku. Shayi mai kayan yaji yana maganin duk wani abu da ya danganci sanyi, tun daga kan asthma, pneumonia, da kuma mura. Ku shirya tsaf dan ganin yadda ake hada wannan shayin. https://kitchen.bakandamiya.com/hadin-shayi-mai-kamshi-tea-mix/
❤️ 👍 🦚 8

Comments