β¦β§ ππ πͺπππ― πππππππ β§β¦
February 20, 2025 at 07:47 AM
Ga wasu bayanai da Pi Network suka fitarπππ
Yawan abinda aka yiwa mutane migration: 6.3B wanda shine yayi daidai Circulating supply.
Cikin waccen adadin na sama anyi locking Ιin 4.7B na mutane. Wannan ya saka abinda yake a buΙe na Pi wanda ba'a kulle ba 1.59B ne.
Total supply na Pi 9.7B ne, total supply kuma 100B.
Daga bayanan nan, abinda na kula 1.59B ne zai shiga kasuwa yau, kenan dai zamu iya ganin price a $1 idan Market cap ya doki $1.59B, wannan yafi daidai da abinda zai faru sama da $6B da mukayi hasashe kwanaki, idan akayi sa'a Pi ya taΙa market cap Ιin 6B, za'a iya ganin $4, wanda ba abun mamaki bane a Crypto, amma dai da wuya.