
โฆโง ๐๐ ๐ช๐๐๐ฏ ๐๐๐๐๐๐๐ โงโฆ
February 20, 2025 at 01:09 PM
PAWS suna kara jaddadawa da kara bada dama na karshe ga waษanda basuyi Final activity check ba an jima za'a rufe a tattara dukkan bayyanai a raba Allocation.
Allah Tabbatar da Alkairi ๐