✦✧ 𝐀𝐃 π—ͺπ—˜π—•πŸ― π€π‚π€πƒπ„πŒπ˜ ✧✦
✦✧ 𝐀𝐃 π—ͺπ—˜π—•πŸ― π€π‚π€πƒπ„πŒπ˜ ✧✦
February 21, 2025 at 01:06 AM
πŸ“’ Sanarwa! Assalamu Alaikum kowa da kowa! Gobe da misalin karfe 10:00 na safe, zamu yi lecture, Zan yi bayani akan Blockchain da kuma yadda ake samun kuΙ—i kyauta a Web3 (Airdrops). Kada ku bari a baku labari! Ku tabbata kun halarta domin amfana. πŸ”₯πŸš€ πŸ“ Wuri: AD WEB3 ACADEMY ⏰ Lokaci: 10:00AM Gobe
❀️ 1

Comments