
β¦β§ ππ πͺπππ― πππππππ β§β¦
February 23, 2025 at 01:54 PM
Insider da suke cewa zasu bayyana wani muhimmin sako gameda PAWS shine ya bada tabbacin akan wannan chat a cewarsa PAWS zai shiga Binance.
Suma kwanaki an yiwa Dev na PAWS makamancin tambayar nan Yace; Komai zai iya faruwa." Idan mukayi duba ga maganganu uzurin su akan matsayar shiga kasuwa.
Kullum amsar da suka fi bayarwa itake suna Jiran Exchanges su basu " Available Options " Shin a tunanin ku wanne Tier 1 Exchanges ne suke da wannan tsarin na bada Available Options..?
π
1