Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
March 1, 2025 at 10:39 AM
📑 YADDA AKE HAƊIN SABAYA 📝 A yau, amfani da sabaya ya zama ruwan dare, inda mata da yawa ke tambaya kan yadda ake haɗawa, yayin da wasu ke ƙorafi cewa sun saya amma bai musu aiki ba. Duk da cewa akwai dalilan da kan hana sabaya yin tasiri, mafi yawan matsalar tana fitowa ne daga rashin ingancin hadin. To yau, zan share muku hawaye da bayanin yadda za ku haɗa sabaya mai inganci cikin sauƙi. Indai girman nono (breast), cika da tsayuwar nono, girman mazauni da ƙugu (hips & buttocks) kike so, to ga maganinki da izinin Allah. --- 👉 ABUBUWAN DA AKE BUKATA 👇 1️⃣ Ƴayan Hulba (gongoni 2) 2️⃣ Aya (gongoni 3) 3️⃣ Riɗi (gongoni 1) --- 👉 YADDA AKE HAƊAWA 👇 1️⃣ Ki soya waɗannan kayan haɗin gaba ɗaya amma sama-sama (kar su ƙone). 2️⃣ Ki barsu su huce. 3️⃣ Ki daka su ko ki niƙa su har su zama gari. 4️⃣ Ki tankade don samun garin da ba shi da tarkace. --- 👉 YADDA AKE SHA 👇 1️⃣ Ki ɗebi chokali 2 ko 3 na wannan garin. 2️⃣ Ki ƙara chokali 2 na madara. 3️⃣ Ki zuba ruwan zafi sannan ki gauraya sosai. 4️⃣ Ki sha safe, rana da dare na tsawon sati 3 ko 4. --- 👉 YADDA AKE SHAFI 👇 1️⃣ Ki ɗebi garin hulba kaɗan, ki saka ruwan zafi, ki gauraya. 2️⃣ Ki ɗanɗana ki dinga shafa wannan ruwan a breast ɗinki yayin da kike gasa su da hannu a hankali. 3️⃣ Ki haɗa man hulba, man zaitun da man riɗi ki gauraya su waje ɗaya. 4️⃣ Bayan kin gama gasawa, sai ki shafa wannan man a nono, mazauni da ƙugu. --- 📌 Hajiya, ki gwada wannan tsari na tsawon sati 3 ko 4, tabbas za ki ga bambanci da izinin Allah! 📢 KADA A MANTA A SHARAR DON ‘YAN UWA SU AMFANA! 🔄 Message sirin riki miji on WhatsApp. https://wa.me/2348066627317
❤️ 👍 🙏 13

Comments