Hikaya
February 7, 2025 at 01:34 PM
Fitsarin Faƙo
A daren tarewar auren Lantana ne 'yan ta'adda suka je ƙauyen da aka kai ta suka watsa jama'a tare da yi mata fyaɗe kuma suka kashe mijinta. Yayanta Kamalu, shi ma sun yanke masa hannu ɗaya a wani hari da suka kawo daga baya a ƙauyen Namu-Ya-Samu bayan sun kashe mahaifin Lantana. Sai dai kuma mutuwar Lantana ta bar baya da ƙura, musamman da wasu hujjoji suka fara nuna wa Kamala ɗan yatsa.
https://hikaya.bakandamiya.com/fitsarin-fako-1/
👍
❤️
4