
Hikaya
574 subscribers
About Hikaya
Read Inspiring Books and Essays. 🌐 Download the app: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bakandamiya.hikaya
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Mutum Da Kaddararsa 60 | Bakandamiya Hikaya "Akan me ita matar ta shi fa? Na taɓe baki Ni ya kalallame ya ce in riƙa mishi." Suka dubi juna Hafsa ta ce "Ikon Allah idan ba ka mutu ba za ka ga abu, dama ana haka gaskiya ki canza taku Bilkisu, ya za a yi ya mayar da ke kamar wata shashasha ta kwana da miji ki yi musu girki? Amma fa ki yi haƙuri ba zuga ki nake ki bijire wa mijinki ba mu ma nan duk muna da mazajen kowacce da ƙalubalen da take fuskanta a ta ta rayuwar auren. Amma dai wannan ita ma ta fito ta yi ki yi shi kenan idan ma ba za a bari ki yi arba'in ɗin ba. Khadija da ta rafsa tagumi ta ce "Allah ji nake har zuciyata na tafasa wannan wane irin rashin yanci ne ita ce mai yanci ta ƙi yin girki ta kwana da miji mai jego da shiga kitchen ta yi ƙwafa ku raba kawai ta yi na ta ki yi naki shi kenan. Ni kin ga ma budurwa ce a waje ba ma a aure ta ta shigo ba amma ta zama kamar kishiyata kuma hakanan nake hakuri ya za ka yi lamarin nan na maza. Duk suka gama zantukan su ina sauraren su na kuma dauki shawarwarin su tsaf. https://hikaya.bakandamiya.com/mutum-da-kaddararsa-60/

Kasaitar So 4 | Bakandamiya Hikaya D'an yatsine fuska yayi ya saka hannu d'aya yana sosa kansa kafin yace,"Ina santa mana amma gaskiya auren mace mai qiba baya tsari na". "Haba Khalid kasan da hakan kuma kake b'ata mata lokaci?". "Kai yarinyar tana so na ne over in yanzu nace mata ba auren ta zanyi ba tsaf zatayi ciwo, zo muje gida" yana gama fad'ar hakan yayi gaba shima yabi bayan sa. Ibteesam kuwa tafiya take a hankali cikin nutsuwa har ta fita bakin titi duk da tazarar su babu yawa, a kan titin ta tsaya tana kallan wanda zaiyi hanyar da zata bi tana kuma kallan agogon hannun ta, wani mai napep d'in ta hango babu kowa ta saka masa hannu ya tsaya tace, "Hotoro bos stop". "Hajiya kud'in ki dari biyu". "Zan bada dari uku amma drop". "To hajiya" yana gama fad'ar hakan ta shiga yaja napep d'in. https://hikaya.bakandamiya.com/kasaitar-so/

The first country to print books was China. The earliest known printed book is the Diamond Sutra, a Buddhist text printed in 868 AD using woodblock printing. Later, during the 11th century, Bi Sheng invented movable-type printing, further advancing book production in China.

Su Ne Sila 11 | Bakandamiya Hikaya D.S.P ya dube ta ya na faɗin "Doctor zai iya yuwa garau take ji kawai kissa ne irin na ta tunda ta san daga nan ina za ta tafi dole ne za ta yi duk abin da za ta yi dan ɓangarar da tunanin mu domin yin hakan ya ba ta damar aikata wani abun" murmushi Dr Hafiz ya yi kafin ya ce "ba na tunanin za ta yi wani abun ku dai ƙara haƙuri idan an yi dukan auni-auni an tabbatar da lafiyarta sai a ba ku sallama ku tafi da ita ɗin". "Am..." Hannu Dr Hafiz ya ɗaga masa yana faɗin "ka yi haƙuri D.S.P a yi yadda na ce ba kuna tare da ita ba, 'yansada uku ne a ƙofar ɗakin nan bayan kai cikon na huɗu ga shi duk da ba ta da lafiya kun ɗaure ta to duk ta ina za ta samu ta tsere ma ku". https://hikaya.bakandamiya.com/su-ne-sila-11/

Barrister 5 | Bakandamiya Hikaya Tafiya Zahra takeyi har yanxu bata samu abin hawa kawai sai tacigaba da tafiya tafiya takeyi bata kallon gabanta sai mata horn akeyi amma shiru ta tafi duniyar tunani fita yayi a cikin moton yana ganin yarinya karama yana mata horn taki ta matsa shikuma yana sauri saboda ankirashi kan cewa karya huce 30 minutes yakaraso itakuma wannan tana tafiyan takama kilan yabige kawai saitaji anjawo mata hijab har yana yagewa ya wanke ta da lafiyayyun Mari Tass tass guda biyu ranta ne yayi matukar 6aci duk da ita yarinyace bame son hayaniya amma be kamata ya yaga mata hijab ba gsky bazan bar wanna mutun yahuce ba saina mishi abinda zai 6ata mishi rai daga ganin shi besan mutuncin dan Adam kawai saiya mare ni me nayi masa duka a zuciyanta take magana kee jaga bani hanya na huce inada abinyi ko bakijibane saena kara miki Eh banjiba ina jiranka kaxo kakarimin dayake kae baka san mutuncin dan Adam ba daga ganinka badaga gidan mutunci ka fitoba yaka mata ka koma asake maka tarbiya daga ganin ma Dan iskane kwartone inba iskanci ba me zaisa ka yagamin hijab kuma Allah ya isa tsakanina dakai Marin da kamin da yagamin hijab da kayi Allah zai sakamin kuma idan kana ganin ka kaiwa ni ne akwai wanda suka fika kudi macuci Dan iska azzalumi yazid kuwa tunda tafara suman tsaye yayi yana kallon yana jinta be cemata komaiba mamaki yakeyi wannan yar yarinyan ce take gayamishi wanna bakaken maganganu to shi besanma ya yagamata hijab ba amma ko ina kwartonci mezanyi da wanna kazaman yarinyan lallai duk randa muka sake haduwa da wanna yarinya saina koya mata hankali saina nunamata na fita iya kwartonci lokacin da yakamata yaje har ya huce saboda wanna yarinya yayi asarar aikin duk abinda yake aiki Akai tsawon kwana uku ya tashi banza haka ya juya ya koma gida da dacin rai sbd ba abinda zai iya aikatawa yau. https://hikaya.bakandamiya.com/barrister-5/

If you had to recommend ONE book that changed the way you think, what would it be?