
Hikaya
February 8, 2025 at 07:58 AM
Auren Wata Bakwai 28 | Bakandamiya Hikaya
Sarkin Fada ya ce, "Abun mamaki ko? Ai haka Allah yake hukuncinsa kai kana naka shi yana na shi,wanda na shin ne kuwa daidai, wannan dai da kuke gani ita ce Fulani mai jiran gado,Matar Yareema Masarautar Benoni,duk masu kai hari da duk wani abu da ke afkuwa kan Yareema ya warware ,ba zan bayyanar da wasu sunaye ba, amman tabbas a yanzu babban hatsari ne ga duk wata da ke kokarin aikatawa Yareema wani abu da ba daidai ba, zai fi kyau a kiyaye domin a zaune cikin zaman lafiya da lumana, Fulani Kilishi , Jakadiya da Waziri dakin duhu shine farkon hukunci a gareku wanda aciki zaku ci gaba da rayuwa har karshen numfashi."
https://hikaya.bakandamiya.com/auren-wata-bakwai-5/
👍
❤️
3