Hikaya
Hikaya
February 11, 2025 at 12:36 PM
Ko Da So Mukhtar Adam da matarsa Hafsat Muhammad auren soyayya suka yi, kuma suna ƙaunar juna fiye da tsammani. Allah ya albarka ce su da 'ya'ya har guda uku, Abdalla, Kursum da kuma Aiman. Komai na tafiya musu daidai kafin zuwan wata rana, ranar da ta canza komai na rayuwarsu, ranar da Mukhtar ya sauya daga yadda Hafsat ta san shi, ranar da ya furta mata kalmar saki! Ba ta taɓa tsammanin hakan daga gare shi ba, ba kuma ta san dalilin hakan ba. Ko zuciyarta za ta iya ɗaukar irin wannan hukuncin? https://hikaya.bakandamiya.com/ko-da-so-1/
👍 ❤️ 5

Comments