Hikaya
Hikaya
February 11, 2025 at 12:37 PM
"Idan kai ne autan maza a duniya wallahi ba zan zauna da kai zaman aure ba. Da ka zama mijina gara in zama mazinaciya, 'yar iska! Karuwa. Daga ƙarshe in kafa siyar da goro da sigari. Idan ni 'yar halas ce kuma Saddiqu shi ne mahaifina, ba za ka taɓa zama mijin mareniya ba. Ba ka isa ba! Uban waye ya baka shawara ka aure ni? Bacin kun kasance daga ƙasƙantattun bayi, mutanan da suke fariya da dukiyar da za ku bari a duniya." https://hikaya.bakandamiya.com/kaddarata-ce-1/
👍 ❤️ 5

Comments