Hikaya
Hikaya
February 19, 2025 at 12:34 PM
Abinda Babba Ya Hango | Bakandamiya Hikaya A tsorace ta koma ta ɗauko kofin shayin ta miƙa masa. "Subahanallahi!" Muryar Okasha Aisha da Zahra suka jiyo mai cike da razani wanda ya sa suka miƙe tsaye suna tunanin mai yake faruwa. "Wayyo Allah na" suka sake jiyo wata ƙarar mai ɗauke da sautin mari, nan fa suka garzaya ɗakin a firgice dan ganewa idanunsu abunda ke faruwa. https://hikaya.bakandamiya.com/abinda-babba-ya-hango/
👍 ❤️ 6

Comments