Hikaya
Hikaya
February 19, 2025 at 12:51 PM
Warwara 16 | Bakandamiya Hikaya Za mu je shaƙatawa.  Mu yi hirar so,  Da ƙauna da walawa.  Muna nishaɗi, A junanmu har da darawa. Muna tare da juna,  Mutuwa ce kaɗai mai rabawa.  https://hikaya.bakandamiya.com/warwara-1/
👍 ❤️ 6

Comments