Hikaya
Hikaya
February 25, 2025 at 12:04 PM
Kuskuren Wasu 14 | Bakandamiya Hikaya Idan matan suka riƙa shan ruwa sosai, to hakan yana ɗauke musu zarnin fitsarin. Haka kuma idan ba su ɗaukar abu mai nauyi to za su samu waraka cikin yardar Allah. Sai kuma muhimmin abu shi ne kula da kansu wajen tsabta. "Akwai buƙatar gwamnati da hukumomi su yi abin da ya dace wajen kyautata harkar haihuwa ga mata. Akwai buƙatar mai juna biyu ta samu kulawar da take buƙata tun daga lokacin da ta dauki ciki har zuwa haihuwarta. A samu asibiti a kusa a wadata asibitin da duk kayan aikin da ake buƙata. Dokta Abdallah ya ce idan mace ta warke daga yoyon fitsari za ta iya ci gaba da haihuwarta ba tare da matsala ba. Sai dai kuma bisa shawarwari da suka zanta da abokan aikinsa ya ce, https://hikaya.bakandamiya.com/kuskuren-wasu-14/
👍 ❤️ 6

Comments