Hikaya
Hikaya
March 1, 2025 at 10:59 PM
Jini Ya Tsaga 27 | Bakandamiya Hikaya _'Tufkar hanci!'_ Maganar ta ƙara ratsawa a kunnen Adda Halima kamar da aka ware maganar ana maimaita mata ita. Shin akwai wata tufkar da ta rage da za a samar mata da hanci bayan zaman Hafsa a gidan ta? Bata jin akwai ta gaskiya, sai dai ba zata musa da kalmar su da maganar su ba, hakan yasa ta gyaɗa kanta kamar ƙadangare, kafin kalma ɗaya ta suɓuto daga bakinta, kalmar da sai da ta ratsa mikin ciwon da ke maƙoshinta kafin ta fito. https://hikaya.bakandamiya.com/jini-ya-tsaga-27/
❤️ 1

Comments