PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
February 18, 2025 at 03:38 PM
RA’AYIN PREMIUM TIMES: An bar jaki ne ana bugun taiki game da ƙudurin samar da sabbin jihohi 31 a Najeriya ---------- A yayin da aka fara buga kugen siyasar 2027, a fili yake cewa ‘yan siyasa sun fara lala katinsu ne. In ba haka ba, wannan ba abin da ya kamata a bai wa muhimmanci ba ne yanzu. Don haka, ya kamata ‘yan majalisu su mai da hankali wajen ganin yadda za su inganta al’amura a maimakon tunanin karkasa ƙasar nan. https://snip.ng/vUEUP

Comments