PREMIUM TIMES HAUSA WhatsApp Channel

PREMIUM TIMES HAUSA

89 subscribers

About PREMIUM TIMES HAUSA

Premium Times Hausa Jarida ce wacce take kan gaba wajen kawo muku Sahihan labarai, Ku bi mu a shafukan mu domin samun labaran mu kai tsaye.

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/5/2025, 8:05:58 AM

Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta nuna fushinta kan sallamar wasu likitoci a Kaduna https://snip.ng/NrOUL

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/5/2025, 8:04:37 AM

KANO: Kotu ta tsare wani ɗan Tiktok mai shigar mata da kalaman batsa a gidan gyaran hali bayan dage zaman shari'a https://snip.ng/ANXgC

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/6/2025, 6:10:47 AM

Miyagun ƙwayoyi su ne wutar da ke rura ayyukan ta’addanci a Najeriya - Ribadu https://snip.ng/XrbQJ

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/5/2025, 11:38:41 AM

LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 5 ga watan Yuni, 2025. -------------------------------------- Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta nuna fushinta kan sallar wasu likitoci a Kaduna https://snip.ng/NrOUL -------------- KANO: Kotu ta tsare wani ɗan Tiktok mai shigar mata da kalaman batsa a gidan gyaran hali bayan dage zaman shari'a https://snip.ng/ANXgC --------------- FALALAR RANAR ARFAH, Tare da Prof. Isah Ali Pantami https://snip.ng/oiPAp ------------- HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa ba ne yadda wata Hajiya 'yar Zamfara ta tsallake matakun gwaji a jihar, ta yi wa NAHCON basaja, ta haihu a Madina, Daga Hafsat Yunus https://snip.ng/PTjYs ---------------- Duk da raguna sun cika kasuwannin dabbobi, amma babu masu siya https://snip.ng/cZlBu ---------------- LAYYA: Gwamnatin Kano ta gargaɗi al'umma kan kula da lafiyar dabbobin da za su yi layya da su https://snip.ng/PNlpE ---------------- Matasa ku daina zaman jiran samun aikin gwamnati, ku tashi ku nemi na kanku - NYSC https://snip.ng/zqZOn ---------------- Wike ya sha alwashin jan zugar yaƙin neman zaɓen Tinubu a 2027, ya yi iƙirarin ba yadda PDP ta iya da shi https://snip.ng/CvFxv ----------------- 2027: APC ba ta ba Akpabio, Abbas da 'yan majalisun kasa tikitin takara ba - Morka https://snip.ng/CwzYa ----------------- Hukumar lafiya ta duniya da gidauniyar TY Ɗanjuma sun kulla yarjejeniyar Dala miliyan 2.26 da nufin bunƙasa lafiya a Najeriya https://snip.ng/xpJGB ------------------ HAJJIN 2025: Kamfanonin jirage 62 ne suka yi jigilar maniyyata zuwa Saudiyya a cikin SAWU 3,314 https://snip.ng/vJByO ------------------------------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL ---------------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv ---------------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ---------------------------- X (TWITTER):  https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 ---------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/4/2025, 7:18:13 PM

HAIHUWA A MAKKA: Ba a bin birgewa bane yadda wata Hajiya 'yar Zamfara ta tsallake matakun gwaji a jihar, ta yi wa NAHCON Basaja, ta haihu a Madina, Daga Hafsat Yunus Lalacewar daga mahukunta a jiha ce ko kuma rashin sa ido ne daga hukumar alhazai ta kasa, wato NAHCON. Ya kamata NAHCON ta maida hankali akan irin wannan lamari ta hanyar saka doka da kuma ayyana hukunci mai tsauri ga jihar da ta bari irin haka ya auku da ita, hukuncin da zai zama ishara ga wasu jihohin idan aka same su da aikata irin haka. https://snip.ng/PTjYs

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/6/2025, 6:07:05 AM

BIDIYO: HAJJIN BANA: Sama da mahajjata 1.6 ne suka yi tsayuwar Arafat https://www.facebook.com/share/v/16hrxjtD4Y/

PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/6/2025, 6:12:47 AM

Atiku, Ribadu, Shettima sun halarci sallar Jana'izar Marigayi Jibril Aminu a Abuja https://snip.ng/RIbBU

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/6/2025, 6:12:02 AM

AMBALIYA: Shugaba Tinubu ya amince da kashe Naira biliyan 2 da nufin gina gidaje ga al’ummar Mokwa https://snip.ng/pMfDv

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/5/2025, 7:25:19 AM

FALALAR RANAR ARFAH, Tare da Prof. Isah Ali Pantami Daga - Makka Bidiyo: @Prof. Pantami https://www.facebook.com/share/v/1CN6LLuTnj/

Post image
Image
PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
6/4/2025, 7:17:00 PM

Duk da raguna sun cika kasuwannin dabbobi, karancin masu siya ya sa farashinsu na rikitowa kasa, duk da haka babu masu siya " Na kawo raguna 120, har yazu bakwai kacal na siyar gashi jibi take Sallah..." In ji Abdullahi https://snip.ng/cZlBu

Post image
Image
Link copied to clipboard!