
PREMIUM TIMES HAUSA
February 19, 2025 at 06:37 PM
"... ina tabbatar muku cewa aikin Hajji na bana zai zarce na bara inganci da tagomashi. Kamfanonin jiragen saman da aka amince da su sune Flynas, Max Air, USAA da Air Peace.
https://snip.ng/bOFLv