
PREMIUM TIMES HAUSA
February 20, 2025 at 01:04 PM
Ƙungiyar ACF ta kai wa PREMIUM TIMES ziyara tare da jaddada manufofinta na haɗin kan Arewa da Najeriya
--------
“Sauran ƙungiyoyin suna da ra’ayi na siyasa. Ita kuma ACF ba ƙungiyar siyasa ba ce. Abin da ya haɗa mu waje guda shi ne samar da haɗin kai da cigaban yankin Arewacin Najeriya.”
https://snip.ng/vvitV