PREMIUM TIMES HAUSA
February 21, 2025 at 07:03 AM
Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ta jawo mutuwar mutane 10 da asarar biliyoyin kuɗi a Kano
----------
Bayan karɓar rahoton, gwamnan ya sanar da shirinsa na ba da umarnin lalubo waɗanda suke da hannu a wajen ɗaukar nauyi da waɗanda suka aiwatar da ta’addancin a lokacin zanga-zangar.
https://snip.ng/aBSKI