PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
February 21, 2025 at 05:30 PM
ƊAKIN KARATU NA IBB: Yadda BUA, Dangote da wasu attajirai suka yi ɓarin biliyoyin naira ----------- Shi kuwa attajirin da ya fi kowa kuɗi a nahiyar Afirka, Aliko Dangote, ya ba da tallafin Naira biliyan 2 tare da alƙawarin ba da ƙarin biliyan 2 a duk shekara na tsawon shekaru uku. Bisa jumulla zai kama Naira biliyan 8. sai kuma tsohon ministan tsaro, TY Danjuma, ya yi alƙawarin ba da Naira biliyan 3. https://snip.ng/yqITC

Comments