PREMIUM TIMES HAUSA
PREMIUM TIMES HAUSA
February 22, 2025 at 11:29 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA 22 ga watan Fabrairu, 2025. ---------------- Yadda Abacha ya zama ƙarfen ƙafa a gwamnatina har ya haɓɓarar da gwamnatin Shonekan – In ji Babangida https://snip.ng/GhztA ------------ Yadda na ƙalubalanci Babangida kan zaɓen 1993 har na ɗauka zai iza ƙeyata kurkuku – In ji Tinubu https://snip.ng/Rjlgq ------------ Gwamnatin Sokoto ta ware naira miliyan 30 don inganta amfani da dabarun bada tazarar iyali a jihar https://snip.ng/CLpsZ ------------- HAJJIN 2025: Kyautata jin daɗin alhazai ne burinmu – NAHCON, kan ƙara kamfanin hidimta wa alhazai a Masha’ir https://snip.ng/QbKqb -------------- ƊAKIN KARATU NA IBB: Yadda BUA, Dangote da wasu attajirai suka yi ɓarin biliyoyin naira https://snip.ng/yqITC ------------ Yajin aikin malaman jami’ar KASU cin dunduniyar gwamnatin Kaduna ne – In ji kwamishina Bello https://snip.ng/CkpMp ---------- JANYE TALLAFIN AMURKA: Shin Najeriya za ta iya kula da shirin yaƙi da cutar HIV ɗari bisa ɗari? https://snip.ng/AFclg --------- Babangida ya bayyana haka ne a jawabinsa a wajen kaddamar da littafin tarihin rayuwarsa mai taken “A Journey in Service”, a Abuja ranar Alhamis. https://snip.ng/hDXlO ---------- Abacha ya soke zaben Abiola ba tare da sani na ba, amma na ɗauki alhakin abinda suka faru duka – IBB https://snip.ng/NkMIj ------------ Ba A Riga Malam Masallaci a Aikin Hajji’ – Shafi’i na Hukumar NAHCON https://snip.ng/gAixO ------------- KADUNA: Wani tsohon ɗan majalisa ya zargi INEC da ƙin gudanar da zaɓen cike gurbi a Zariya https://snip.ng/IEGCh ---------------- Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru: FACEBOOK: https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL --------------------- INSTAGRAM: https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv --------------------- TIKTOK: https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1 ------------------------ X (TWITTER): https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09 -------------------------- WHATSAPP CHANNEL: https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e

Comments