
PREMIUM TIMES HAUSA
February 27, 2025 at 03:01 PM
Gwamnan Kano ya nuna fushinsa kan ƙorafin zabtare wa ma’aikata albashi da ƙin biyan wasu da dama
----------
A wani mataki da zafi-zafi ake dukan ƙarfe, gwamnan ya kafa kwamitin da zai binciki tushen wannna lamari domin gano ko dai kuskure ne na ɗan’adam ko kuma an yi hakan ne bisa raɗin kai.
https://snip.ng/GhkdL