
PREMIUM TIMES HAUSA
February 28, 2025 at 11:34 AM
LABARAN PREMIUM TIMES HAUSA
28 ga watan Fabrairu, 2025.
----------------
Sarkin Musulmi ya ba da sanarwar fara duban watan Ramadana daga ranar Juma’a
https://snip.ng/slcWa
-------------
OBASA YA DAWO: ‘Ni ne dai Kakakin majalisar Legas
https://snip.ng/esBEu
----------
BUHARI YA DAWO GIDA: Yadda Buhari ya samu gagarimar tarba a Kaduna
https://snip.ng/InGHG
-------------
BASHI HANJI NE: Yadda kamfanonin lantarki ke bin gwamnatin tarayya bashin Naira tiriliyan 4
https://snip.ng/ONTeZ
-------------
Al’umma sun ƙaryata jami’an gwamnatin Jigawa bayan sun yi iƙirarin kammala wasu ayyuka
https://snip.ng/ynxwo
-------------
Kwamitin zartarwar APC ya yaba da jagorancin Tinubu, ya ƙara tsawaita wa’adin Ganduje
https://snip.ng/FhgWq
------------
Matatar Man Ɗangote ta ayyana sabon farashi, ta yi ragi albarkacin watan Ramadan
https://snip.ng/KNkfa
------------
APC ta dawo da shugabancin jam’iyyar Arewa maso yamma, ta yi watsi da koken Arewa ta tsakiya
https://snip.ng/NxWnU
----------
Gwamnan Kano ya nuna fushinsa kan ƙorafin zabtare wa ma’aikata albashi da ƙin biyan wasu da dama
https://snip.ng/GhkdL
------------
HAJJI: Ku gaggauta gyara sansanonin Alhazai a jihohinku – IHR ga gwamnonin jihohin Najeriya
https://snip.ng/bmSlY
------------
‘Yan sanda sun kama matar da ta kashe mijinta da wuka a jihar Bauchi
https://snip.ng/UFThA
-----------
Kurma ya maka buduwarsa a kotu bisa zargin yaudara da cin amana, bayan ta arce masa da kudade da ya bata ajiya
https://snip.ng/wvzgI
----------------
Za ku iya bibiyarmu ta shafukanmu na sada zumunta domin samun sahihan labarai da zarar sun faru:
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/premiumtimeshausa?mibextid=ZbWKwL
---------------------
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/premiumtimehausa?igsh=dTN6cHRraGU4dGxv
---------------------
TIKTOK:
https://www.tiktok.com/@premiumtimeshausa?_t=8qzpvtgWRfh&_r=1
------------------------
X (TWITTER):
https://x.com/PTimesHausa?t=KhhVwZ-qoSwrcqgV8VhhVA&s=09
--------------------------
WHATSAPP CHANNEL:
https://whatsapp.com/channel/0029VaqMBQRChq6PizQ4KV2e