
YAHAYA GADA FX
May 18, 2025 at 12:50 PM
Process na farko da zaka yi appointment na KYC Approved.
Sai Kai choosing date da time lokacin da kake so ayi ma approved
After ka gama zaka number da location Wanda zai ma approved sai ka tura mashi username naka.
Zakaje ka same shi inda yake yai ma approved ya dauki 100 Sidra.
Idan ta online zakuyi magana dashi sai ka fara tura mashi Sidra guda 100 sannan zai ma approved.
A shawarce gara ka sameshi physical idan kana daya daga cikin wadannan states din. *Kano, Katsina, Adamawa.* Waɗan nan su kadai ne states din da aka ba damar yin ma mutane KYC Approved a Nigeria.
Allah ya taimaka 🙏
