
YAHAYA GADA FX
May 30, 2025 at 08:04 AM
Wayanda sukayi mining na CEX.IO kuma sukayi connecting dinsa da BECEXY suje suyi connecting Solana wallet dinsu kamar Phantom wallet, Solflare wallet, da sauransu.
Sannan suna bada wasu nombobi (code) a telegram group dinsu da ake sawa, code din yanada adadin mutane da zasuyi amfani dashi. Don haka ku shiga chikin BECEXY telegram channel, sannan ku kunna notification na channel din yanda dazarar sun saka code din zaku sani.
Wayanda sukayi mining na CEX amma basuyi linking dinsa da BECEXY ba, su duba ga yanda zaku yi Connection 👇
Ku shiga mini app ɗin ku na CEXP, kuje wajen AIRDROP, sun kawo mana wani waitlist, sunce anan wai zamu amshi airdrop ɗin mu.
Kuje kuyi, akwai inda suka ce za'a saka referral code, zaku iya amfani da nawa. Na gode sosai.
Ga code ɗin: 👇
4Z7MP421
https://becexy.io/portal/cabinet/airdrop