
YAHAYA GADA FX
May 30, 2025 at 08:27 AM
Layer edge zasuyi listing 2june 2024 Wato Nanda kwana 3
Binance ta sanar sannan Suma sunsanar a shafinsu na x
Sannna zaaraba wa binance alpha users DGEN token din layer edge ranar da zaishiga kasuwa
Menene binance alpha ?
Binance alpha wani tsarine da binance ta fitar a binance wallet karshen 2024
Masu amfani da binance wallet ne da suke trading a binance alpha Ake Basu points suna Tarawa
Yawan trade naka a can shine yawan samun points naka sannan wani lokaci project yatashi listing zai iyabaku airdrop
Sukuma binance saisuduba yawan points naka shine zai Baka yawa allocation naka
Daga cikin percantage da aka ware muku Ku community na project zaabaku Airdrop ne Ake daukan wani Kaso sai abawa Yan binance alpha
In project sunce zasu Rabawa community Airdrop 10% na coin kuma sai akace zaije binance alpha
To 3% zuwa 4% dinku zaadanne muku Abawa binance alpha users din sai abarku da 6% KO 7%
Shiyasa Airdrop hunters Dadama basason ganin ankai binance alpha ganin cikin hakkinsu Ake Diba arabar aca
