YAHAYA GADA FX
May 30, 2025 at 08:52 PM
Yadda zaka duba allocation naka na layer edge
Kayi importing na Passphrase naka a okx wallet naka
Na metamask KO bitget wallet KOma wanne
Inkuma dashi okx wallet kake aiki shikenan
Kana Shiga ga screenshot dinnan Akai xakaga check EDGEN Airdrop exclusively on okx wallet.
Saikataba
Kana taba wa zakaga allocation naka da abinda zakayi claim
Allah tabbatar mana da alheri
🙏
1