YAHAYA GADA FX
May 31, 2025 at 11:28 AM
Masu matsalar sybil check ga abunda BLUM sukace
Idan baka tsallakesa baa haka ya nuna cewa kanada multiple account na BLUM akan waya daya ko kuma kana anfani da boat ko kuma script gurin mining ko kuma kayi connecting wallet daya da account sama da guda daya da dai sauransu
Sukace idan har kanada gaskiya kayi hakuri kajira appeal form ya fito sai ka cike ka tura musu
Wan nan shine Allah yasa mu dace