YAHAYA GADA FX
YAHAYA GADA FX
June 9, 2025 at 06:22 AM
Alhamdulillahi.... 🔥 ✅ Blum sunyi snapshot jiya, kuma sunce indai kasan kana ka samu matsalar 'sybil' ka tabbata ka cike 'appeal form' don a duba maka idan bisa kuskure aka saka maka a cire maka. ✅ Sunce zasu fidda Tokenomics na coins ɗinsu a sati mai zuwa. ✅ Blum sun fara spot trading acikin app ɗinsu, kuje bangaren token section don ganewa idon ku. Haka zalika idan kana da wata matsala ta ganin balance ɗinka na BP ko MP, amma idan kaje wajen checker baka gani, karka damu, cikin awa 12 komai zai dawo normal. ✅ Blum sun gina app ɗinsu don ya zamo wani waje musamman da za'a ke trading, don haka sun samar da trading b0ts da zai sauƙaƙawa mutane siye da siyarwa na coins. Duk wasu manyan Whales daka sani galibi da b0ts suke amfani don suyi sauri su siya da kuma suyi sauri su siyar. Don haka idan baka fara amfani da Blum trading bot ba, zaka iya shiga ka ganewa idon ka: https://t.me/BlumCryptoTradingBot?start=9J2EV6PWL9 Ubangiji Allah ya bamu sa'a a Blum da kuma shigar sa kasuwa.
Image from YAHAYA GADA FX: Alhamdulillahi.... 🔥  ✅ Blum sunyi snapshot jiya, kuma sunce indai ka...

Comments