
ZAURAN DALIBAN ILIMI
May 28, 2025 at 09:37 PM
KWANAKI GOMAN DHUL HIJJAH
Shaykh Ibnul Uthaimeen(RA) ya ce:
"Abun mamaki mutane suna gafala da wadannan kwanaki goman(Na Dhul hijjah)! sai ka samesu a goman karshe na ramadan su na dagewa gurin aiki, amma a goman Dhul hijjah da kyar ka samu wani ya banbanta ta(goman Dhul hijjah) da kwanakin da ba su ba(ta hanyar yawaita ayyukan da'a a cikinsu sama da sauran kwanaki), kuma da mutum zai tashi ya yi aiki na kwarai a wadannan kwanaki goman don ya raya abin da Manzon Allah(SAW) ya yi nuni da shi na ayyukan kwarai, (to in ya yi hakan) lallai shi ya na kan alkhairi mai girma".
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24