
ZAURAN DALIBAN ILIMI
May 28, 2025 at 09:38 PM
FALALAR GOMAN FARKO NA ZUL HIJJAH
Manzon Allah SAW yace: "Babu wasu kwanaki da ayyukan ɗa'a a cikinsu suka fi soyuwa ga Allah kamar waɗannan kwanakin- yana nufin goman farko na Zhul Hijjah, suka ce yaa Manzon Allah har da Jihadi saboda Allah, yace: har da Jihadi saboda Allah, sai mutumin da ya fita da kanshi da dukiyarsa sannan bai dawo da komai ba".
Bukhary
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM:
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N