ZAURAN DALIBAN ILIMI
May 29, 2025 at 06:27 PM
*KABBARORI A WATAN DHUL HIJJAH*
*KABBARA MUƊLAƘA DA MUƘAYYADA*
🍃 "Kabbara muɗlaƙa ita ce wacce a ke yi a kowane lokaci, tana farawa ne da zarar an shiga watan Dhul hijja har zuwa ƙarshen kwanaki ukun bayan sallah (Ayyamut tashriq).
🍃Kabbara muƙayyada kuma tana kasancewa ne bayan salloli guda biyar da a ke yi, tana farawa daga fitowar alfijir din ranar Arfa har zuwa karshen kwanakin Ayyamut tashriq.
الله أكبر الله أكبر الله أكبر ، لا إله إلا الله، الله أكبر الله أكبر ، ولله الحمد...
ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LAA ILAHA ILLALLAH, ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR, WA LILLAHIL HAMD.
kar ka zauna shiru yawaita Kabbarori barakallahu feek🌸
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
INSTAGRAM
https://instagram.com/zaurandalibanilimii?igshid=emf6f90ssc24
🙏
1