ZAURAN DALIBAN ILIMI
ZAURAN DALIBAN ILIMI
May 31, 2025 at 11:09 AM
*KAR DA KA ZAUNA SHIRU!* 💧 *الله أكبر الله أكبر الله أكبر ، لا إله إلا الله، الله أكبر الله أكبر ، ولله الحمد...* *ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LAA ILAHA ILLALLAH, ALLAHU AKBAR ALLAHU AKBAR, WA LILLAHIL HAMD.* kar ka zauna shiru, yawaita Kabbarori, yawaita ambaton Allah da Istigfari, muna cikin goman farko na Dhul Hijjah, kwanaki mafiya falala da ayyukan ɗa'a suka fi soyuwa a wajen Allah Madaukaki, kar da a bar ka a baya. #zaurandalibanilimi TELEGRAM https://t.me/Zaurandalibanilimi WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
Image from ZAURAN DALIBAN ILIMI: *KAR DA KA ZAUNA SHIRU!*  💧  *الله أكبر الله أكبر الله أكبر ، لا إله ...
👍 🙏 ❤️ 😂 7

Comments