ZAURAN DALIBAN ILIMI
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 2, 2025 at 12:52 PM
💦MUTANE SUNA GAFALA DA FALALAN GOMAN FARKO NA WATAN (DHUL HIJJAH). Ya kai dan uwa/Ya ke yar uwa mu yi kokarin tunatar da juna da bayyanar da falalarsu gwargwadon iko. Ibnul Uthaimin (Rh) ya ce: Mutane suna gafala da goman farko na watan Dhul hijjah, don haka daliban ilimi dole su bayyanar ma da mutane falalarsu, mutane suna son alkhairi, sai dai la'alla daliban ilimi sun gafala wajen tunatar da su. مجموع فتاوى ورسائل (١٨٩/٢٥). Telegram https://t.me/Zaurandalibanilimi - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
Image from ZAURAN DALIBAN ILIMI: 💦MUTANE SUNA GAFALA DA FALALAN GOMAN FARKO NA WATAN (DHUL HIJJAH).  Y...
🙏 ❤️ 👍 5

Comments