ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 4, 2025 at 08:59 AM
HUKUNCIN LAYYA
Shaykh Muh'd Saleh Al-Uthaimeen(RA) ya ce: "Layya sunnah ce mai karfi ga wanda ya ke da ikonta(yana da ikon yi), sai mutum yayi layya ga kanshi da iyalan gidansa".
مجموع الفتاوى 10/25
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N