ZAURAN DALIBAN ILIMI
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 4, 2025 at 09:00 AM
SHIN YA YA A KE RABA NAMAN LAYYA? Shaykh Abdil Azeez Ibn Bazz Allah yayi masa rahama ya ce: Abin da ya ke Sunnah ga mai layya shine: ✔Ya ci daga ita(abin layyar) ✔Kuma yayi sadaka daga ita ✔Sannan makusantansa da mak'ota yayi musu kyauta daga ita. (المجموع الفتاوى 18/39) #zaurandalibanilimi TELEGRAM https://t.me/Zaurandalibanilimi WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
Image from ZAURAN DALIBAN ILIMI: SHIN YA YA A KE RABA NAMAN LAYYA?  Shaykh Abdil Azeez Ibn Bazz Allah y...
🙏 1

Comments