
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 4, 2025 at 09:00 AM
SHIN ZAN IYA SAYAR DA FATAN LAYYA KO WANI ABU NA DAGA ABIN LAYYA NA?
Manzon Allah ﷺya ce: "Wanda ya sayar da fatan layyarshi to ba shi da layya". Albaniy ya ingantashi.
Shaykh Muh'd Saleh Al-Uthaimeen yace: "Haramun ne sayar da wani abu na daga abin layya, nama ne ko waninsa, har da fata.
Kuma ba a ba ma mahauci/me pawa wani abu na daga layya a matsayin ladan aikinsa, domin yin hakan kamar siyarwa ne.
أحكام الأضحية والزكاة/الفصل 6
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

🙏
2