ZAURAN DALIBAN ILIMI
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 4, 2025 at 09:40 AM
MAFI FALALAR KWANAKI Ka'ab ya ce: "Allah Madaukaki ya zabi lokacin zamani, kuma mafi soyuwar lokacin zamani a wajen Allah sune watanni masu alfarma, mafi soyuwar wata daga cikin watanni masu alfarma kuma shine watan dhul hijjah, kuma mafi soyuwar dhul hijjah a wajen Allah sune goman farko". ٣٥٠/٣ شعب الإيمان #zaurandalibanilimi TELEGRAM https://t.me/Zaurandalibanilimi
Image from ZAURAN DALIBAN ILIMI: MAFI FALALAR KWANAKI  Ka'ab ya ce: "Allah Madaukaki ya zabi lokacin za...
❤️ 😢 3

Comments