
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 4, 2025 at 09:46 AM
*GOBE ALHAMIS RANAR ARAFAH IN SHA ALLAH: 5/06/2025*
Azumin ranar Arafah ya na kankare zunuban shekarar da take bayanshi, da kuma na shekarar da ta ke gabanshi.
Muslim
Ka tunatar da wasu kana da lada in sha Allah. Barakallahu feekum
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N

👍
😮
🙏
3