
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 5, 2025 at 03:47 AM
خير الدعاء دعاء يوم عرفه
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:
(خير الدعاء دعاء يوم عرفه، وخير ما قلت
أنا والنبيون من قبلي: لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد، وهو على كل شيء قدير)
رواه الترمذي وحسنه الألبانى
MAFI ALKHAIRIN ADDU'A ITA CE
ADDU'A RANAR ARAFAH
Mazon Allah (S.A.W) ya ce:
Mafi Alkhairin addu'a ita ce addu'ar ranar Arafa, kuma mafi Alkhairin abin da na fada ni da Annabawan da suka gabata kafin Ni: (Shine)
"Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Kuma shi kadai yake ba shi da abokin tarayya, Mulki Kuma na sane Kuma godiya ma Nashi ne, Kuma shi Mai ikone a kan dukkan komai".
رواه الترمذي وحسنه الألبانى
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
