
ZAURAN DALIBAN ILIMI
June 5, 2025 at 03:47 AM
Manzon Allah ﷺ yace: "Babu wata rana da Allah Ya ke 'yanta bayi kamar ranar arafah, Zai kusanto su, sannan yayi alfahari da su ga Mala'iku, Sai ya ce: Me wadannan mutanen suke so?.
رواه مسلم
#zaurandalibanilimi
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi
WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
